Kasuwancin Crypto
Kasuwancin Crypto

Kasuwancin Crypto

@kasuwancincrypto

image
6 w ·Translate

Daga lokachin daka yarda a ranka kuma ka dauka cewa cryptocurrency sana'ace kamar ko wacce da mutane sukeyi, ka budewa kanka hanyoyin samun kudi da ita kenan kullum!

image
6 w ·Translate

MENENE BANBANCI TSAKANIN FUNDAMENTAL ANALYSIS DA KUMA TECHNICAL ANALYSIS??

WHAT IS FUNDAMENTAL ANALYSIS?
Fundamental analysis da hausa zaka iya cewa kamar binciken kwakwaf da akeyi akan coin domin ka gane ingancin sa, sannan shi fundamental analysis anayin shine domin ka rike coins na tsawon lokaci kamar wata 6, shekara 1 shekara 2 har zuwa shekara goma. Ko fiye da haka

Kadan daga cikin abubuwan da ake dubawa idan zakai fundamental analysis:
Zaka duba
USECASE, shine dalilin da ya saka akayi coin din wacce matsala yazo ya warware.
Zaka duba TEAM: shin yaya kwarewar su take akan wannan project din da sukai, sannan ya halayyar su take tsakanin su da mutane. Shin suna da gsky da kuma girmama al'umma, ko su nawane Team members din haka zaka bisu daya bayan daya kana bincike akan su
Sbd idan basu da REPUTATIONS wannan yana janyo wa zuwa gaba coins din ya samu matsala kamar abinda ya faru da XRP
zaka duba
MAX. SUPPLY da kuma CIRCULATING SUPPLY.
sbd duk kyan coin indai supply din shi yayi yawa zakaga baya wani motshi a kasuwa. Sai kaga ya dau watanni ko shekaru amma baiyi wani abun kirki ba
Misali kamar CARDANO
Atakaice dai zaka duba abubuwa kmar haka:
MARKETCAP
LIQUIDITY
SCABILITY
TOKEN ECONOMIC INCENTIVES
VESTING
da sauransu,
Wanda a kalla wannna zai dauke ka
Kwana daya ko sama da haka kana bincike akan coin daya.

WHAT IS TECHNICAL ANALYSIS
shi technical analysis anayin sane ta hanyar amfani da wani zangon lokaci (Time frame)
Domin ka karanta halayyar kasuwa,
Sai ka duba lokacin da ya dace da wajen da ya dace ka shiga domin ka rike coins na gajeran lokaci kamar: minti 5 awa 1 sati 1 ko wata 1.
Abubuwan da ake dubawa kafin ka shiga kasuwa yayin technical analysis shine
PREVIOUS CHART
MARKET STRUCTURE
DEMAND ZONE
SUPPLYING ZONE
COMFIRMATION (FACTORS OF CONFLUENCE)
da sauransu
Abin lura: shi fundamental analysis domin ka rike coin na lokaci mai yawa sbd kayi bincike nan gaba zai zama wani abu
Technical analysis, domin ka rike coins na gajeran lokaci

Musalkazim Sunusi sunusi

image

image
6 w ·Translate

TAMBAYA:
Wazai iya gayamana sunan wannan abin?

image