VOICE OF AREWA
VOICE OF AREWA

VOICE OF AREWA

25 Members
4 w ·Translate

Matashi A Jihar Yobe Ya Kera Waya Mai Iya Kira Da Karbar Kira Ba Tare Da Layi Ba

Daga Abubakar Kawu Girgir

Umar Usman Dagona kenan wanda ya kera wayar salula mai iya kira da karbar kira ba tare da layi ko kati ba dan garin Dagona dake jihar Yobe.

Matashin ya kuma samu damar kai ziyara fadar Mai Martaba Sarkin Bade, Alhaji Abubakar Umar Suleiman.

©️ Rariya

image
5 w ·Translate
Barka dai 🤗 members 🙏🏿