Alhamdulillah ayau mun samu damar yayi Wani Dalibin FaFChat Class Mai Hazaka daga Adamawa State, kuma mun yayeshi da Certificate dakuma Na'ura Mai Kwakwalwa wato Computer kirar Dell.
#fafchatclass

Alhamdulillah ayau mun samu damar yayi Wani Dalibin FaFChat Class Mai Hazaka daga Adamawa State, kuma mun yayeshi da Certificate dakuma Na'ura Mai Kwakwalwa wato Computer kirar Dell.
#fafchatclass
FaFChat App
Alhamdulillah ayau Zamu Fara turawa wadanda suka Samun nasarar Samun kyautar MTN 1GB Domin Gayyato Mutane 15 Da sukayi Register ta Link dinsu.
Muna fatan Wanda yasan zaici gajiyan wannan Garabasa dayasa Number nasa na MTN a Profile Domin dashi Zamu tura Datan.
Zaku iya farayin FaFChat Domin kuma kusamu cin gajiyar wannan Garabasa ku Danna nan https://fafchat.com/Register
Kuma idan kukayi post, Comments dakuma Like zakusamu Garabasar Data.
Kudauko Manhajar Tanan https://play.google.com/store/....apps/details?id=fafc
Umar Bello Modibbo
Delete Comment
Are you sure that you want to delete this comment ?